Martani a kan sabon tsarin farfado da Naira

A Najeriya, yayin da babban bankin kasar ya sanar da sabon tsarin farfado da Naira, da zai ba ta damar sama wa kanta daraja gwargwadon yadda kasuwa ta kaya, masu sharhi da 'yan kasuwa a ciki da wajen kasar na mayar da martani game da alfanu ko akasin wannan mataki.

Daga Kano, Mukhtari Adamu Bawa ya tattauna da wani dan kasuwa kan batun canjin kudi ga kuma yadda hirar ta su ta kaya.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti