Yadda aka sace ni — Halliru Daukaka

Image caption Mawaki Ado Daukaka

Fitaccen mawakin nan na jihar Adamawa, Halliru Daukaka wanda aka sace amma daga bisani aka gano shi, ya ce wasu mutane ne suka zo a mota, wurinsa.

ga dai yadda hirarsa ta kasance da Isa Sanusi.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti