Muhimmancin zakkar fidda kai a Musulunci?

Yayin da karamar salla ke kara karatowa, ana sa ran Musulmai da suka yi azumin watan Ramadan za su fitar da zakkar fidda kai da ake yin ta a karshen azumin.

Ita dai zakka zakkar fidda kai sunnah ce daga cikin sunnar Manzon Allah S.A.W.

Ga dai tattaunawar da abokin aikinmu Yusuf Ibrahim Yakasai ya yi da Malam Abdullahi Mai shayi limamin masallacin juma'a na tashar motar Jabi, da ke Abuja, babban birnin Najeriya, inda ya yi karin bayani kan zakkar?

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti