Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nijar ta yaki cutar SIDA

Image caption Daya cikin mutane 700 ne ke kamuwa da cutar SIDA a jamhuriyar Nijar.

Jamhuriyar Nijar ta ce ta yi nasara a yakin da take yi da cutar SIDA, a daidai lokacin da wasu kasashen ke fama a kan yadda za su shawo kan matsalar.

Shugabar hukumar koli da ke yaki da cutar a Jamhuriyar Nijar, Dr Djallo Mele, ta yi wa BBC karin bayani kan nasarar da suke samu ta rage masu kamuwa da cutar: