BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
  Zaben Burtaniya
An sabunta: 13 Afrilu, 2010 - An wallafa a 12:52 GMT
 
Pira Ministan Burtaniya Gordon Brown
Yayinda a yau ake kawo karshen yakin neman zabe a burtaniya, tare da haramar kada kuri'a a ranar Alhamis. Akwai yiwuwar samun majalisar da babu rinjaye.
 
David Cameron na jam'iyyar Conservative
 
An gudanar da muhawarar karshe a Burtaniya tsakanin shugabannin manyan jam'iyyun siyasar kasar, Gordon Brown na Jam'iyyar Labour, da David Cameroon na Conservative da Nick Clegg na Liberal Democrats.
 
Yayin da ya rage saura kwanaki kadan al'ummar Birtaniya su kada kuri'unsu, manyan jam'iyyun siyasar kasar na ci gaba da kara azama wajen yakin neman zabe.
 
Sabanin kasashen irinsu Amurka da Najeriya da sauran kasashe dake bin tsari irin na shugaba mai cikakken iko, Burtaniya tana bin tsari ne irin na majalisa.

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri