Fulham za ta kara da Atletico Madrid a wasan karshe na Europa

Gera ya kai Fulham ga wasan karshe da za a kara ran 12 ga Mayu
Image caption Gera ya kai Fulham ga wasan karshe da za a kara ran 12 ga Mayu

Kungiyar Fulham ta Ingila ta tsallake zuwa wasan karshe bayan ta samu galaba akan Hamburg ta Jamus daci 2 da 1.