Faransa bata gayyaci Nasri da Vieira ba

Kaptin din Faransa Henry
Image caption Kaptin din Faransa Henry yana murna tare da sauran 'yan wasan kasar bayan sun doke Romania

Dan wasan Arsenal Samir Nasri da dan Manchester City Patrick Vieira da kuma dan Real Madrid Karim Benzema basa cikin jerin 'yan wasan talatin din da kasar Faransa ta gayyata a shirye shiryen gasar cin kofin duniya.

Amma dai Kocin Faransan Raymond Domenech ya gayyaci dan wasan Barcelona Thierry Henry dana Arsenal William Gallas cikin jerin.

Cikkaken jerin 'yan wasan Faransa

Masu tsaron gida: Hugo Lloris (Olympique Lyon), Steve Mandanda(Olympique Marseille), Cedric Carrasso (Girondins Bordeaux), Mickael Landreau (Lille)

Masu tsaron gida: Bacary Sagna (Arsenal), Patrice Evra (Manchester United), William Gallas (Arsenal), Eric Abidal (Barcelona), Rod Fanni (Stade Rennes), Sebastien Squillaci (Sevilla), Adil Rami (Lille), Marc Planus (Girondins Bordeaux), Gael Clichy(Arsenal), Anthony Reveillere (Olympique Lyon)

Masu buga baya: Lassana Diarra (Real Madrid), Alou Diarra(Girondins Bordeaux), Jeremy Toulalan (Olympique Lyon), Florent Malouda (Chelsea), Yoann Gourcuff (Girondins Bordeaux), Abou Diaby (Arsenal), Yann M'Vila (Stade Rennes)

Masu buga gaba: Thierry Henry (Barcelona), Nicolas Anelka (Chelsea), Andre-Pierre Gignac (Toulouse), Franck Ribery (Bayern Munich), Sidney Govou (Olympique Lyon), Djibril Cisse (Panathinaikos), Hatem Ben Arfa (Olympique Marseille), Mathieu Valbuena (Olympique Marseille), Jimmy Briand (Stade Rennes)