Diego Maradona ya gayyaci 'yan wasa talatin

Messi
Image caption Messi na daya daga cikin 'yan wasan da ake saran za su taka rawar gani

Kocin Argentina Diego Maradona ya fidda sunayen 'yan wasa talatin domin zabar wadanda za su wakilci kasar a gasar cin kofin duniya a Afrika ta kudu.

Babban abin mamaki a jerin sunayen shi ne na rashin ganin Esteban Cambiasso da Javier Zanetti na Inter Milan duk da irin rawar da suke takawa a klub din su.

Har ila yau Diego Maradona ya gayyaci 'yan wasa da dama dake taka leda a cikin gida.

Jerin 'yan wasan

Masu tsaron gida:Mariano Andujar Catania (ITA) Sergio Romero AZ Alkmaar (NED)Diego Pozo Colon

'Yan baya:Nicolas Burdisso Roma (ITA )Marin Demichelis Bayern Munich (GER) Juan Manuel Insuarralde Newell's Old Boys Gabriel Heinze Marseille (FRA)Nicolas Otamendi Velez Sarsfield Clemente Rodriguez Estudiantes Walter Samuel Inter (ITA) Ariel Garce Colon Fabricio Coloccini Newcastle United (ENG)

'Yan tsakiya:Mario Bolatti Fiorentina (ITA) Sebastian Blanco Lanus Jesus Datolo Olympicacos (GRE) Angel Di Maria Benfica (POR) Jonas Gutierrez Newcastle United (ENG) Javier Mascherano Liverpool (ENG) Javier Pastore Palermo (ITA) Juan Sebastian Veron Estudiantes Juan Mercier Argentinos Juniors Maxi Rodriguez Liverpool (ENG) Jose Ernesto Sosa Estudiantes

'Yan gaba:Lionel Messi Barcelona (ESP) Martin Palermo Boca Juniors Gonzalo Higuain Real Madrid (ESP)Sergio Aguero Atletico Madrid (ESP)Ezequiel Lavezzi Napoli (ITA)Carlos Tevez Manchester City (ENG)Diego Milito Inter (ITA)