Spaniya ta fidda jerin 'yan wasanta 23

Tutar kasar Spaniya
Image caption Tutar kasar Spaniya

Kocin Spaniya Vicente del Bosque a ranar Alhamis ya bayyana 'yan wasa 23 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya a Afrika ta Kudu

Cikin jerin 'yan wasan hadda Cesc Fabregas, Fernando Torres da Andres Iniesta

Cikakken jerin 'yan wasa:

Masu tsaron gida: Iker Casillas (Real Madrid), Jose Manuel Reina (Liverpool/ENG), Victor Valdes (Barcelona).

Masu tsaron baya: Raul Albiol, Sergio Ramos, Alvaro Arbeloa (all Real Madrid), Joan Capdevila (Villarreal), Gerard Pique, Carles Puyol (both Barcelona), Carlos Marchena (Valencia).

Masu buga tsakiya: Xabi Alonso (Real Madrid), Cesc Fabregas (Arsenal/ENG), Sergio Busquets, Xavi Hernandez, Andres Iniesta (all Barcelona), Javier Martinez (Athletic Bilbao).

Masu buga gaba: Juan Manuel Mata, David Silva, David Villa (all Valencia), Jesus Navas (Sevilla), Fernando Torres (Liverpool/ENG), Pedro Rodriguez (Barcelona), Fernando Llorente (Athletic de Bilbao).