An sabunta: 20 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 14:18 GMT

Hotunan kwallon kafa a Niger

Hotunan kwallon kafa a Niger

 • Kwallon kafa a Niger
  Kwallon kafa na ci gaba da tasiri a kasashen Afrika, yayinda ake shirin fara gasar kwallon kafa na duniya karo na farko a nahiyar. - Tchima Illa Isoufou ne ta dauko mana hotunan a jihar Maradi, Jamhuriyar Niger
 • Kwallon kafa a Niger
  Wani yaro a Niger, yayinda ya ke nuna sha'awarsa na Kwallon kafa
 • Kwallon kafa a Niger
  Yawancin yara da matasa na amfani da wasan kwallon kafa ne wajen motsa jiki.
 • Kwallon kafa a Niger
  Wasu na buga kwallon ne ba tare da sanya taakalman buga wasan ba
 • Kwallon kafa a Niger
  Yawancin matasa da yara na hada kungiyoyi ne domin karawa da junansu.
 • Kwallon kafa a Niger
  'Yan Niger na maraba da shahararrun 'yan wasan da za su halarci gasar cin kofin duniya da za yi nahiyar Afrika.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.