An sabunta: 16 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 17:50 GMT

Karawa tsakanin Afrika ta kudu da Uruguay

Afrika ta kudu da Uruguay dake rukunin A dai za su buga wasannin su na biyu ne a gasar cin kofin duniya.

A wasan farko da Afrika ta kudu ta buga da Mexico, an tashi ne daya da daya, yayinda itama Uruguay ta buga canjaras da Faransa, wato babu ci kenan.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

A yanzu haka dai duk kasashen dake rukunin na da maki guda ne, kuma kowace kasa a cikinsu za ta nemi nasara domin ta samu fitowa daga rukunin.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.