An sabunta: 20 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 17:19 GMT

Karawa tsakanin Brazil da Ivory Coast

A tarihin gasar cin kofin duniya, babu kasa daga wajen kudancin Amurka da kuma Turai da ta taba doke Brazil a gasar.

Wasa tsakanin Brazil da Ivory Coast zai nuna ko Brazil za ta iya ci gaba da ajiye wanann tarihi.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

A wasan farko da Brazil ta buga da Koriya ta arewa a rukunin G, Brazil ta samu nasara inda ta doke Koriya da ci biyu da guda.

Ivory Coast kuwa ta buga canjaras ne da Portugal, wato babu ci.

Ivory Coast dai na cikin kasashen Afrikan da aka ganin za su fidda Afrika kunya a gasar.

Ba'a san maci tuwo ba, sai miya ta kare.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.