An sabunta: 24 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 13:18 GMT

Karawar Karshe a rukunin F

A karawar da Slovakia za ta yi da Italiya akwai yiwuwar za ta yi amfani da kwararen dan wasan gaban ta Miroslav Stoch wanda ya gama murmurewa bayan raunin da ya samu.

Akwai yiwuwar dan wasan Italiya Andrea Pirlo shima zai taka leda a karo na farko a gasar.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

Italiya dai na da maki biyu a rukunin bayan ta buga kunnen doki a wasa biyu da ta buga. A yayinda kuma Slovakia ke da maki guda.

Domin ganin sakamakon wasanni kai tsaye da kuma jadawalin rukunai, kana bukatar ka kunna Javascript dinka.

A wasa tsakanin Paraguay da New zealand, New zeland dai ce za ta fi neman nasara saboda tana da maki biyu ne yayinda ita kuwa Paraguay ke da maki hudu.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.