Barcelona ta doke Athletico Madrid daci biyu da daya

Barca
Image caption Magoya bayan Barca bayan ta lashe gasar La liga a 2009/2010

Sakamakon wasannin gasar La liga ta Spain bayan makwanni uku:

*Atlético Madrid 1 - 2 Barcelona *Hércules 1 - 2 Valencia *Racing Santander 2 - 0 Real Zaragoza *Levante 1 - 2 Villarreal *Real Sociedad 1 - 2 Real Madrid *Espanyol 1 - 0 Almería *Mallorca 2 - 0 Osasuna *Sporting Gijón 2 - 2 Athletic Bilbao