CAF:Mikel Obi ya yi batan dabo

Mikel da Essien
Image caption Babu sunan Mikel Obi amma akwai Micheal Essien

Babu sannan dan kwallon Najeriya wanda ke taka leda a Chelsea wato Mikel Obi a cikin jerin 'yan kwallon 17 da hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF ta fitar don bada kyautar gwarzon dan kwallon Afrika. 'Yan kasar Ivory Caost dana Ghana ne suka mamaye jerin wanda ya kunshi:

Steven Pienaar (Everton/South Africa),Madjid Bougherra (Rangers/Algeria), Samuel Eto'o (Inter Milan/Cameroon),Kolo Habib Touré (Manchester City/Ivory Coast), Didier Drogba (Chelsea/Ivory Coast),Solomon Kalou (Chelsea/Ivory Coast), Gervinho (Lille/Ivory Coast),Mohamed Zidan (Dortmund/Egypt), Michael Essien (Chelsea/Ghana),Asamoah Gyan (Sunderland/Ghana), Asamoah Kwadwo (Udinese/Ghana),Kevin Prince Boateng (Milan AC/Ghana), Frédéric Kanouté (FC Sévilla/Mali),Seydou Keita (FC Barcelona/Mali), Marouane Chamakh (Arsenal/Morocco),Victor Nsofor Obinna (West Ham/Nigeria), Emmanuel Adebayor (Manchester City/Togo).