Chelsea ta nitsarda Arsenal a gasar premier ta Ingila

Drogba
Image caption Drogba ya jikawa Arsenal gari

Didier Drogba ya kara zamowa ma kashin Arsenal bayan da ya jagoranci kungiyarshi ta samu galaba daci biyu da nema a filin wasa na Stamford.

Bayan an dawo hutun rabin lokaci sai Alex ya zira kwallo na biyu.

Sakamakon wasan gasar premiership na wannan mako:

*Manchester City 2 - 1 Newcastle United *Liverpool 1 - 2 Blackpool *Wigan Athletic 2 - 0 Wolverhampton *Birmingham City 0 - 2 Everton *Stoke City 1 - 0 Blackburn Rovers *Sunderland 0 - 0 Manchester United *Tottenham Hotspur 2 - 1 Aston Villa *West Bromwich 1 - 1 Bolton Wanderers *West Ham United 1 - 1 Fulham

Tebur:

1 Chelsea maki -18 2 Manchester City maki - 14 3 Manchester United maki - 13 4 Arsenal maki- 11 5 Tottenham Hotspur maki- 11