Everton ta kunyata Liverpool a gaban wadanda suka sayeta

cahill
Image caption Cahill na murnar zira kwallo a ragar Liverpool

Everton ta nunawa sabbin wadanda suka sayi kungiyar Liverpool wato John W Henry da Tom Werner cewar akwai jan aiki akansu saboda, Everton din ta lallsa Liverpool daci biyu da nema. Ita mai Manchester City ta doke Blackpool ne daci uku da biyu.

Sakamakon sauran karawarshi mako na takwas:

*Arsenal 2 - 1 Birmingham City *Bolton Wanderers 2 - 1 Stoke City *Fulham 1 - 2 Tottenham Hotspur *Manchester United 2 - 2 West Bromwich *Newcastle United 2 - 2 Wigan Athletic *Wolverhampton 1 - 1 West Ham United *Aston Villa 0 - 0 Chelsea *Everton 2 - 0 Liverpool *Blackpool 2 - 3 Manchester City