AC Milan da Inter da Juventus duk sun samu nasara a gasar Italiya

Inter Milan
Image caption Inter Milan ce ta lashe gasar serie a bara

Sakamakon wasannin gasar serie A na mako na bakwai:

*Cagliari 0 - 1 Internazionale *Brescia 0 - 1 Udinese *Catania 1 - 1 Napoli *Cesena 1 - 1 Parma *Juventus 4 - 0 Lecce *Palermo 4 - 1 Bologna *Sampdoria 2 - 1 Fiorentina *Milan 3 - 1 Chievo *Roma 2 - 1 Genoa