Wolves ta kawo karshe kaka gidan Man United

logo
Image caption Manchester United ce farko a gasar premier

Kungiyar Wolves ta kawo karshen kaka gidan da Manchester United tayi a gasar premiership na buga wasanni 29 ba tare da an doke ta ba.

Wolves din a karo farko cikin karawa 29, ta casa United daci biyu da daya.

Amma kocin United Sir Alex Ferguson ya jinjinawa 'yan wasan, saboda turjiyar da suka nuna.

*Stoke City 3 - 2 Sunderland *Aston Villa 2 - 2 Fulham *Everton 5 - 3 Blackpool *Manchester City 3 - 0 West Bromwich *Newcastle United 4 - 4 Arsenal *Tottenham Hotspur 2 - 1 Bolton Wanderers *Wigan Athletic 4 - 3 Blackburn Rovers *Wolverhampton … 2 - 1 Manchester United *West Ham United 0 - 1 Birmingham City