Arsenal ta casa Blackpool daci uku da daya

Arsenal Blackpool Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Emmanuel Eboue ne yaci kwallo na biyu

Arsenal ta samu galaba akan Blackpool daci uku da daya a kokarinta na cigaba da yiwa United matsin lamba a gasar premier.

Abou Diaby da Emmanuel Eboue da Robin Van Persie ne suka ciwa Arsenal kwallayenta sai kuma Gary Taylor-Fletcher

Sakamakon wasu gasar premier na karshen mako:

*Wolves 0 - 3 Everton *Blackburn Rovers 1 - 1 Birmingham City *Bolton Wanderers 3 - 0 West Ham United *Chelsea 1 - 0 Wigan Athletic *Manchester United 2 - 0 Fulham *Sunderland 2 - 3 West Brom *Tottenham Hotspur 3 - 2 Stoke City