Tottenham ta casa Liverpool a Anfield

redknapp
Image caption Harry Redknapp

Tottenham ta doke Liverpool inda ta koma ta biyar akan tebur abinda ke nuna cewar tana gabda samun gurbin zuwa gasar Europa a kakar wasa mai zuwa.

Rafael van der Vaart da Luka Modric sune suka ciwa Spurs kwallayen daya bata nasara akan Liverpool daci biyu da nema a filin Anfield.

Sakamakon wasu daga cikin karawar premier:

*Chelsea 2 - 2 Newcastle United *Arsenal 1 - 2 Aston Villa *Birmingham City 0 - 2 Fulham *Liverpool 0 - 2 Tottenham Hotspur *Wigan Athletic 3 - 2 West Ham United *Blackburn Rovers 1 - 1 Manchester United *Blackpool 4 - 3 Bolton Wanderers *Sunderland 1 - 3 Wolves *West Brom 1 - 0 Everton