Serie A: Juventus na jan ragama,Inter ta nitse

del piero
Image caption Alessandro Del Piero

Bayan an buga wasanni shida shida a gasar Serie A ta Italiya, Juventus ce ke kan gaba akan tebur a yayinda AC Milan ke matakin na goma sha uku sai kuma Inter Milan wacce take ta goma sha bakwai.

Sakamakon wasanni da aka buga a karshe mako: *Catania 2 - 1 Internazionale *Milan 3 - 0 Palermo *Napoli 1 - 2 Parma *Cesena 0 - 0 Fiorentina *Atalanta 0 - 0 Udinese *Cagliari 0 - 0 Siena *Chievo 0 - 0 Juventus *Genoa 0 - 0 Lecce *Novara 0 - 2 Bologna