Rukunin kasashen da za su fafata a Olympics

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Rukunin da Burtaniya take.

An raba rukunin tawagar mata da maza na kasashen da za su taka leda a gasar Olympic din za a shirya a Landan.

Tawagar Mata

Rukunin E

Burtaniya New Zealand Kamaru Brazil

Rukunin F

Japan Canada Sweden Kasar Afrika ta kudu

Rukunin G

Amurka Faransa Colombia Koriya ta Arewa

Tawagar Maza

Rukunin A

Burtaniya Senegal Haddadiyar daular Larabawa Uruguay

Rukunin B

Mexico Koriya ta Kudu Gabon Switzerland

Rukunin C

Brazil Masar Belarus New Zealand

Rukunin D

Spain Japan Honduras Morocco