BBC navigation

Ghana ta yi yarjejeniyar kwallon kafa da China

An sabunta: 16 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 21:00 GMT
tutar ghana

Tutar Ghana

Hukumar kwallon kfa ta kasar Ghana ta kulla yarjejeniya da takwararta ta China domin bunkasa wasan kwllon kafa a kasashen biyu.

Hukmar ta Ghana za ta taimakwa China ta bunkasa wasan kwallonkfar tsakanin matasan kasar ta Sin, yayin da iata kuma Chin aza ta taimakawa Ghana a fannin koyawa mata wasan kwallon wanda iata kuma ta yi fice a kansa a duniya.

Kasashen zasu rinka musayar kwarewa ce a tsakanin alkalai da jami'an wasa da kuma koci-koci.

Ranar Laraba ce aka kulla yarjejeniyar tsakanin shugabannin hukumomin kwallon kafa na kasashen a birnin Xi'an na China.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.