BBC navigation

Za a gwabza wasannin Champions League 8 ranar Talata

An sabunta: 18 ga Satumba, 2012 - An wallafa a 17:41 GMT

Shugabannin Duniya na kallon Champions League

An dai fara wasannin gasar cin kofin Champions League na rukuni-rukuni, a yau Talata da maraice za a yi wasanni guda takwas.

Sai dai wanda hankali ya fi karkata akai shine wanda za'a kara tsakanin Real Madrid da Manchester City.

Sauran wasannin da zaa yi sun hada da AC milan da Anderlecht, Borussia Dortmund kuma za su kara da Ajax, Montpellier kuma zata gwabza da Arsenal.

Akwai kuma Malaga inda za su fafata da Zenit St P'sbg, Paris SG kuma zata buga da Dynamo Kiev.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.