BBC navigation

Sharapova ta shiga zagaye na uku a China Open

An sabunta: 3 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 17:48 GMT
Maria Sharapova

Maria Sharapova

Maria Sharapova ta shiga sahun 'yan wasa goma sha shida da za su yi karawar karshe a gasar China Open ba tare da wani jibin-goshi ba.

Ta samu nasarar doke Sorana Cirstea ne a karawa biyu da suka yi a jere.

Wannan nasarar ce ta share mata fagen gwabzawa da 'yar kasar Slovenia Polona Hercog.

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.