BBC navigation

Yadda wasannin shiga gasar cin Kofin Afrika su ka kasance

An sabunta: 14 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 19:05 GMT
kofin afrika

Kofin Afrika

A ranar Lahadin nan aka cigaba da wasannin zagaye na biyu kuma na karshe na neman shiga gasar cin Kofin Kasashen Afrika na kwallon kafa guda takwas.
A ranar Asabar Zambia da Ghana da Najeriya da Ivory Coast da Morocco da Tunisia da Kuma Mali suka sami gurbi a gasar kuma a Lahadin nan sauran kasashe takwas suka bi musu sahu

Ga yadda wasannin na Lahadi suka kasance, sakamakon jumulla da karawar farko a cikin baka.

Niger 2 - 0 Guinea ( 2-1 )

Angola 2 - 0 Zimbabwe (3 - 3 )

Ethiopia 2 - 0 Sudan ( 5 - 5 )

Cameroon 2 - 1 Cape Verde (2-3)

Togo 2 - 1 Gabon (3-2)

Algeria 2 - 0 Libya (3 - 0)

Burkina Faso 3 - 1 Centra Africa (3 - 2 )

Equatorial Guinea 2 - 1 Congo DR ( 2 - 5 )

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.