BBC navigation

Sakamakon wasannin kofin Zakarun Turai

An sabunta: 6 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 22:32 GMT
Kofin Zakarun Turai

Kofin Zakarun Turai

Yadda wasannin rukuni-rukuni na gasar cin Kofin Zakarun Turai na kwallon kafa wasa na hudu suka kasance.

Wasannin da aka yi ranar Talata da karfe 19:45 agogon GMT, guda takwas ne ga kuma sakamakonsu;

AC Milan da Malaga 1-1

Anderlecht da Zenit St Petersburg 1-0

Dynamo Kiev da FC Porto 0-0

Man City da Ajax 2-2

Olympiakos da Montpellier 3-1

Paris SG da Din Zagreb 4-0

Real Madrid da Borussia Dortmund 2-2

Schalke 04 da Arsenal 2-2

Ranar Laraba 7 ga watan Nuwamban nan za a ci gaba da sauran wasannin sauran kungiyoyin.

Bayern Munich da Lille

Benfica da Spartak Moscow

Braga da Manchester United

Celtic da Barcelona

CFR Cluj-Napoca da Galatasaray

Chelsea da Shaktar Donetsk

Juventus da Nordsjaelland

Valencia da BATE Borisov

Za a yi wasannin ne da karfe 19:45 agogon GMT

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.