BBC navigation

Zaben gwarzon kwallon Afrika na BBC

An sabunta: 23 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 20:24 GMT

Garmaho

An bayyana sunayen Demba Ba, Younes Belhanda, Didier Drogba, Chris Katongo da Yaya Toure a matsayin 'yan takarar gwarzon kwallon Afrika na BBC na 2012.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

An bayyana sunayen Demba Ba, Younes Belhanda, Didier Drogba, Chris Katongo da Yaya Toure a matsayin 'yan takarar gwarzon kwallon Afrika na BBC na 2012. Akwai cikakkun bayanai a shafinmu na BBCHausa.com kan kowanne daga cikin 'yan wasan Latsa biyar.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.