CAF: Alkalin wasa ya amsa kurensa

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF), Issa Hayatou, ya ce alkalin wasan da ya sa ido a wasan Ghana da Burkina Faso a Gasar cin Kofin Kasashen Afirka ya amince cewa bai kyauta ba da ya baiwa Jonathan Pitroipa katin gargadi na biyu.

Alkalin wasan ya amsa kuskurensa ne a wata takarda da ya aikewa hukumar ta CAF.

Yanzu dai ya rage ga kwamitin ladabtarwa na hukumar ya ynake hu,kuncin karshe a kan al'amarin.

Karin bayani