Kofin Duniya : Wasannin kasashen Turai

sepp blatter
Image caption Sepp Blatter shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya

A ranar Juma'ar nan 22 ga watan Maris za a yi wasannin neman zuwa gasar cin Kofin Duniya ashirin da hudu a kasashen Turai dabamban.

Ga yadda za a yi wasannin da kuma lokutansu na agogon GMT.

Northern Ireland v Russia 19:45 Sweden v R. of Ireland 19:45 San Marino v England 20:00 Scotland v Wales 20:00 Israel v Portugal 12:45 Bulgaria v Malta 16:00 Croatia v Serbia 17:00

Slovenia v Iceland 17:00 Kazakhstan v Germany 18:00 Norway v Albania 18:00 Andorra v Turkey 18:15 Liechtenstein v Latvia 18:30

Macedonia V Belgium 19:45, Czech Rep.V Denmark19:30; Austria V Faroe Islands 19:30; Hungary V Romania 19:30 ; Netherlands V Estonia 19:30

Luxembourg V Azerbaijan 19:15; Slovakia V Lithuania 19:10 ; Bosnia-H VGreece 19:45 ; Moldova V Montenegro 19:30; Poland V Ukraine 19:45

Spain V Finland 19:45; FranceV Georgia 20:00 ; Japan V Canada 16:00 , a ranar Asabar kuma za a yi wasan Cyprus da Switzerland da karfe 17:30 shi ma GMT

Karin bayani