Kofin Duniya : Wasannin Turai

montenegro da Ingila
Image caption Montenegro ta damawa Ingila lissafi

Wasanni guda 17 aka fafata na neman zuwa gasar Kofin Duniya na kwallon kafa na kasashen Turai a ranar Talatar nan.

Ga yadda wasannin suka kasance

Armenia 0 - 3 Czech Republic : Azerbaijan 0 - 2 Portugal

Estonia 2 - 0 Andorra : Turkey 1 - 1 Hungary

Ukraine 2 - 1 Moldova : Denmark 1 - 1 Bulgaria

Serbia 2 - 0 Scotland : Netherlands 4 - 0 Romania

Germany 4 - 1 Kazakhstan : Ireland Republic 2 - 2 Austria

Poland 5 - 0 San Marino : Belgium 1 - 0 Macedonia FYR

Wales 1 - 2 Croatia : Northern Ireland 0 - 2 Israel

Malta 0 - 2 Italy France 0 - 1 Spain

Montenegro 1 - 1 England