Sakamakon wasannin Europa

chelsea rubin kazan
Image caption Chelsea ta yi galaba a kan Rubin Kazan 3-1

A ranar Alhamis din nan aka yi wasannin dab da na kusa da karshe na Kofin Europa karan farko.

A wasannin hudu uku an yi nasara daya an tashi canjaras.

Benfica 3-1 New Castle

Chelsea 3-1 Rubin Kazan

Tottenham 2-2 FC Basel

Fenerbahce 2-0 Lazio

A ranar 11 ga watan Aprilu za a sake wasannin karo na biyu.