Kofin Duniya: wasannin Afrika

Volker Finke
Image caption Sabon kociyan Kamaru Volker Finke ya soma da rashin sa'a

Anyi wasannin neman zuwa gasar Kofin Duniya tsakanin kashashen Afrika guda goma sha biyu a ranar Lahadin nan inda aka yi nasara a guda biyar daya aka tashi kunnen doki.

Ga yadda wasannin suka kasance:

Zimbabwe 2 - 4 Egypt

Niger 0 - 1 Burkina Faso

Benin 1 - 3 Algeria

Togo 2 - 0 Cameroon

Guinea 6 - 1 Mozambique

Mali 1 - 1 Rwanda