Sakamakon Gasar Serie A

ac milan ta ci cagliari
Image caption kwallayen da Balotelli da Robinho suka ci na daga 42 da aka ci a karshen makon nan a serie A

Robinho da Mario Balotelli sun ci kwallaye a wasan da AC Milan ta casa Cagliari 3-1 a makon da aka yi ruwan kwallaye a gasar Serie A.

Philippe Mexes ne ya ci wa Milan kwallonta ta uku yayin da Marco Sau ya ci wa Cagliari kwallonta daga cikin 42 da aka ci a karshen makon.

Sakamakon Sauran Wasannin

Atalanta 2-0 Torino; Bologna 2-2 Sampdoria

Catania 0-3 Inter Milan; Genoa 2-5 Fiorentina

Sassuolo 1-4 Livorno; Roma 3-0 Verona; Udinese 3-1 Parma

Sakamakon Gasar Faransa

Saint-Étienne 2 - 1 Bordeaux; Nice 2 - 2 Montpellier ;Olympique Mars… 1 - 2 Monaco

Sakamakon Gasar Jamus ta Bundesliga

Stuttgart 6 - 2 Hoffenheim ; Eintracht Fran… 1 - 2 Borussia Dortmund