UEFA: AC Milan za ta kara da Barcelona

Image caption Wasan da aka buga tsakanin Milan da Barca a bara

A yau (Talata) za a buga wasanni takwas na zagayen farko a gasar cin kofin zakarun Turai.

Arsenal v Dortmund Celtic v Ajax Schalke v Chelsea Marseille v Napoli Milan v Barcelona Steaua Bucharest v Basel FC Porto v Zenit St Petersburg FK Austria Vienna v Atl├ętico Madrid

Karin bayani