UEFA:Madrid za ta kara da Juventus

Champion League
Image caption Yau ake ci gaba da kofin zakarun turai

CSKA Moskva ta Rasha na karbar bakuncin Manchester City ta Ingila a wasan kofin zakarun turai a filin wasa na Dinamo.

Sauran wasannin da za a kara sun hada da

Manchester United vs Real Sociedad Real Madrid vs Juventus Bayer 04 Leverkusen vs FC Shakhtar Donetsk Bayern Munich vs FC Viktoria Plzen Galatasaray vs FC Kobenhavn Anderlecht vs Paris Saint-Germain Benfica vs Olympiacos