Nigeriya ta casa Iran da ci 4-1

Nigerian supportes
Image caption Nigeriya ta sami kaiwa wasan Kwata final

Nigeria ta samu nasara akan Iran daci 4-1 a gasar kofin duniya ta matasa 'yan kasa da shekaru 17 da Hadaddiyar Daular larabawa ke karbar bakunci.

Sauran sakamakon wasannin Morocco 1 vs Ivory Coast 2 Argentina 3 vs Tunisiya 1 Uruguay 4 vs Slovakia 2.

Za a buga wasan kwata final ranar 1 ga watan Nuwamba Honduras vs Sweeden Brazil vs Mexico.

Za kuma a ci gaba da wasa 2 ga watan Nuwamba Uruguay vs Nigeria Argentina da Ivory Coast