UEFA : Kungiyoyi takwas za su fafata

Robin Van Persie
Image caption Dan wasan yana fama da jinyar rauni

'Yan kwallon Manchester United Robin Van Persie da Nemanja Vidic ba za su buga karawar da kungiyar za ta yi da Bayern Leverkusen ba, a gasar cin kofin zakatun Turai.

A yammacin yau ne za a ci gaba da buga wasanni gasar zakarun Turai, daga cikin hadda karawa tsakanin Manchester City da Viktoria Plzen sai Shakhtar Donetsk da Real Sociedad

Sauran wasannin da za a buga;

Juventus v FC Copenhagen Real Madrid v Galatasaray Paris Saint Germain v Olympiakos RSC Anderlecht v Benfica CSKA Moscow v Bayern Munich