2014: Brazil za ta kara da Croatia

Image caption Kasashe 32 ne za su fafata a Brazil

An raba kasashen da zasu buga gasar cin kofin kwallan kafa na duniya a shekara ta 2014 da za a yi a Brazil cikin rukuni- rukuni.

A wasan farko Brazil mai masaukin baki zata kara da Croatia.

Wasannin:

Rukunin A: Brazil, Croatia, Mexico, Kamaru Rukunin B: Spain, Netherlands, Chile, Australia Rukunin C: Colombia, Girka, Ivory Coast, Japan Rukunin D: Uruguay, Costa Rica, Ingila, Italy Rukunin E: Switzerland, Ecuador, Faransa, Honduras Rukunin F: Argentina, Bosnia, Iran, Nigeria Rukunin G: Jamus, Portugal, Ghana, USA Rukunin H: Belgium, Algeria, Rasha, Koriya ta Kudu

Karin bayani