An tashi wasan Arsenal da Chelsea 0-0

Image caption An tashi babu ci tsakanin Arsenal da Chelsea

An tashi wasan Arsenal da Chelsea ba bu ci ko daya a daren jiya Litinin, a gasar Premier League.

Sakamakon na nuni da cewa Liverpool za ta zama asaman teburin a hutun Kirsimeti.

Frank Lampard ya so ya zura kwallo a zagaye na farko, yayinda dan gaban Arsenal Olivier Giroud ya zubar da damammaki biyu da zai doke Chelsea a kusan karshen wasan.

Arsenal dai wannan shine wasan da ta buga aka tashi babu ci ko daya a kakar wasannin.

Karin bayani