Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria na shirin karawa da Iran

A daidai lokacin da Nigeria ke shirin fafatawa da Iran a rukunin F na gasar cin kofin duniya ta 2014 a Brazil. Ko wanne irin kalubale ne a gaban 'yan wasan na Super Eagles a wannan rukuni da ya kunshi Bosnia-Herzegovina da Argentina.