Munich za ta kece raini da Man city

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wasan tsakanin Munich da Man city, ba a san maci tuwo ba ne sai miya ta kare

A yau ne kungiyar Bayern Munich za ta kara da Man City a ci gaba da Gasar Zakarun Turai.

Roma kuma za ta fafata da CSKA Moscow.

Ajax tana gida inda take karbar bakuncin Paris St Germain.

Barcelona za ta barje gumi da Apoel.

Chelsea na gida inda za ta Schalke 04.

NK Maribor za ta tunkari Sporting a gida.

Athletico Bilbao za ta fafata da Shaktar Donesk.

FC Porto kuma da BATE Borisov.