Kamaru ta juya wa Song baya

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Song na haskakawa a West Ham

Kocin Kamaru, Volke Finke ya sanarda sunayen 'yan wasan 24 wadanda za su wakilci kasar a gasar cin kofin Afrika.

Sai dai kocin bai gayyaci dan wasan West Ham, Alex Song ba.

Song bai bugawa Kamaru ba tun bayan da aka kore shi a wasan cin kofin duniya a wasansu da Croatia da suka sha kashi hudu da nema.

Tawagar:

Masu tsaron gida: Joseph Ondoua (Barcelona, Spain), Guy Ndy Assembe (Nancy, France), Pierre Sylvain Abogo (Tonnerre Yaoundé)

'Yan wasan baya: Cédric Djeugoue (Coton Sport), Jérôme Guihi Ata (Valenciennes, France), Nicolas Nkoulou (Marseille, France), Ambroise Oyongo Bitolo (New York Red Bulls, USA), Brice Nlate Ekongolo (Marseille, France), Franck Bagnack (Barcelona, Spain), Henri Bedimo (Lyon, France),

'Yan wasan tsakiya: Stéphane Mbia (Seville, Spain), Enoh Eyong (Standard Liège, Belgium), Raoul Cedric Loe (CA Osasuna, Spain), Edgard Salli (Academica de Coimbra. Portugal), Georges Mandjeck (Kayseri Erciyesspor, Turkey), Franck Kom (Etoile du Sahel, Tunisia), Patrick Ekeng (FC Cordoba, Spain)

'Yan wasan gaba: Eric-Maxim Choupo-Moting (Schalke 04, Germany), Benjamin Moukandjo (Reims, France), Jacques Zoua (Kayseri Erciyesspor, Turkey), Vincent Aboubakar (Porto, Portugal), Léonard Kwekeu (Caykur Rizespor, Turkey), Clinton N'Jie (Lyon, France), Franck Etoundi (Zurich, Switzerland)