Wasannin Premier da sauransu na Asabar

Hakkin mallakar hoto
Image caption Mourinho na gab da daukar kofin gasar Premier ta bana da Chelsea

A ranar Asabar din nan za a yi wasannin gasannin kwallon kafa na Turai daban daban , da suka hada da Premier da La Liga da Bundesliga.

Wasannin Premier;

Leicester City da Newcastle United; Aston Villa da Everton : Liverpool da QPR : Sunderland da Southampton : Swansea City da Stoke City

West Ham United da Burnley : Manchester United da West Bromwich

La Liga;

Córdoba da Barcelona : Atlético Madrid da Athletic Club : Sevilla da Real Madrid ; Deportivo da Villarreal

Bundesliga;

Schalke 04 da Stuttgart : Wolfsburg da Hannover 96 : Augsburg da Köln

Hoffenheim da Borussia Dortmund : Werder Bremen da Eintracht Frankfurt

Freiburg da Paderborn : Bayer Leverkusen da Bayern München

Ligue 1 na Faransa;

Olympique Lyonnais da Evian TG : Bastia da Saint-Étienne : Guingamp da Reims : Lorient da Bordeaux :Montpellier da Rennes :Nice da Caen

Serie A ta Italia;

Sampdoria da Juventus : Sassuolo da Palermo.