Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin wane kulob Obama ya ke goyon baya a Ingila ?

A karshen mako ne za a fara gasar Premier ta Ingila wadda za a nuna a kasashe 185.

Ita ce gasa mafi armashi a duniya.

Ga Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayani.