Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

07:50 Nan muka kawo karshen shirin tare da fatan za ku tara a mako mai zuwa

07:46 Wasannin gasar Premier Nigeria mako na 22 Lahadi 09 Agusta

Hakkin mallakar hoto lmc twitter
 • Heartland v Shooting Stars - 2pm
 • Enyimba v Lobi Stars
 • FC Taraba v Akwa Utd
 • Sharks v Rangers
 • FC Ifeanyiubah v Sunshine Stars
 • Giwa FC v Warri Wolves
 • Dolphins v Abia Warriors
 • El-Kanemi Warriors v Kwara Utd
 • Wikki Tourists v Nasarawa Utd
 • Bayelsa Utd vs Kano Pillars

07:38 Wasannin CAF Champions League 2015 Lahadi 9 Agusta

07:00 El Merreikh - Sudan vs Entente Sportive de Setif - Algeria

African Confederation Cup 2015 AC Leopards de Dolisie - Congo vs Al Zamalek - Egypt Groups

Stade Malien de Bamako - Mali -- : -- Espérance Sportive de Tunis - Tunisia

07:35 Wasannin English Premier League na ranar Lahadi 09 Agusta

 • Arsenal FC vs West Ham United Week: 1
 • Newcastle United FC vs Southampton FC Week: 1
 • Stoke City FC vs Liverpool

07:26 An tashi wasa Chelsea 2 vs Swansea 2

Hakkin mallakar hoto Getty

06:44 Chelsea 2 vs Swansea 2

06:18 Chelsea 2 vs Swansea 1 an je hutun rabin lokaci

Hakkin mallakar hoto Getty

06:06 Alkalan wasan Premier Nigeria sun raba katin gargadi wato yellow card guda 748 da kuma jan kati 35, bayan da aka buga wasannin mako na 21.

06:00 Chelsea 2 vs Swansea 1 Williams ne ya kara ciwa Chelsea kwallo

05:59 Chelsea 1 vs Swansea 1 Ayew ne ya farke kwallon

Hakkin mallakar hoto Getty

05:53 Chelsea 1-0 Swansea Oscar ne ya ci kwallon

05:50 Wasannin French League da za a buga Asabar 8 Agusta

 • Montpellier HSC vs Angers
 • Bastia vs Stade Rennes
 • Nantes vs Guingamp
 • Olympique de Marseille vs Caen
 • OGC Nice vs AS Monaco FC

05:45 Wasannin African Confederation Cup 2015 an jima kadan

 • Orlando Pirates - South Africa vs CS Sfaxien - Tunisia
 • E.S. Sahel - Tunisia vs Al Ahly - Egypt

05:16 Sakamakon wasannin English League Div. 1 Championship

Hakkin mallakar hoto PA
 • Cardiff City 1 : 1 Fulham FC
 • Leeds United FC 1 : 1 Burnley FC
 • Charlton Athletic FC 2 : 0 Queens Park Rangers
 • Brentford 2 : 2 Ipswich Town FC
 • Rotherham United 1 : 4 Milton Keynes Dons FC
 • Bolton Wanderers 0 : 0 Derby County FC
 • Hull City 2 : 0 Huddersfield Town
 • Sheffield Wednesday FC 2 : 0 Bristol City FC
 • Birmingham City FC 2 : 1 Reading FC
 • Blackburn Rovers FC 1 : 2 Wolverhampton Wanderers FC

05:07 Chelsea vs Swansea

Hakkin mallakar hoto Getty

Chelsea

13 Courtois 02 Ivanovic 24 Cahill 26 Terry 28 Azpilicueta 21 Matic 04 Fàbregas 22 Willian 08 Oscar 10 Hazard 19 Diego Costa

Masu jiran kar ta kwana

01 Begovic 05 Zouma 07 Ramires 09 Falcao 12 Mikel 18 Remy 20 Moses

Swansea City

01 Fabianski 26 Naughton 33 Fernandez 06 Williams 03 Taylor 08 Shelvey 04 Ki Sung-yueng 10 A.Ayew 23 Sigurdsson 20 Montero 18 Gomis

Masu jiran kar ta kwana

13 Nordfeldt 14 Tabanou 15 Routledge 17 Éder 22 Rangel 24 Cork 27 Bartley

04:57 Sakamakon wasannin Premier

 • Man Utd 1 - 0 Tottenham
 • Bournemouth 0 - 1 Aston Villa
 • Everton 2 - 2 Watford
 • Leicester 4 - 2 Sunderland
 • Norwich 1 - 3 Crystal Palace

04:55 'Yan wasan da Swansea ta dauka a bana

 • Andre Ayew (Marseille)
 • Franck Tabanou (St Etienne)
 • Kristoffer Nordfeldt (Heerenveen)
 • Eder (Braga)

04:52 'Yan wasan da Chelsea ta dauka a bana

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • Nathan (Atletico Paranaense)
 • Radamel Falcao (AS Monaco) Aro
 • Asmir Begovic (Stoke City)
 • Danilo Pantic (Partizan Belgrade)

04:45 Duk da korafi da Diego Costa ya yi da safe cewar yana jin radadi a kafarsa zai buga karawa da Swansea

Hakkin mallakar hoto Getty

04:17 Norwich 0-2 Crystal Palace - Damien Delaney ya kara ta biyun a minti na 50

04:13 Michael Phelps ya lashe tseren mita 200 a lunkaya a gasar USA National Championships a inda ya kammala tseren a minti daya da dakika 52.94.

Hakkin mallakar hoto AP

03:59 Norwich 0 vs Crystal Palace 1 Wilfried Zaha ya ci kwallaye uku daga wasanni biyar da ya buga a waje kenan.

Hakkin mallakar hoto PA

03:51 An je hutu a wasannin Premier

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • Leicester City 3 : 0 Sunderland
 • Norwich City 0 : 1 Crystal Palace
 • Bournemouth FC 0 : 0 Aston Villa
 • Everton FC 0 : 1 Watford

03:48 TP Mazembe - Congo 1 : 0 Smouha - Egypt kuma Roger Assale ne ya ci kwallon a minti na 53

03:46 Norwich 0-1 Crystal Palace (Wilfried Zaha ne ya ci kwallon)

03:45 CAF Champion League an koma wasa zagaye na biyu

TP Mazembe - Congo 0 : 0 Smouha - Egypt

03:42 Sakamakon wasannin Scotland Premier League mako na 2 da ake yi a yanzu

 • Motherwell FC 0 : 0 Dundee United FC
 • St. Johnstone 0 : 1 Inverness C.T.F.C
 • Dundee F C 1 : 0 Hearts
 • Ross County 1 : 0 Hamilton

03:38 Championship

 • Rotherham United 1 : 2 Milton Keynes Dons FC
 • Blackburn Rovers FC 0 : 1 Wolverhampton Wanderers FC

03:33 Leicester 3-0 Sunderland

Hakkin mallakar hoto Getty

03:30 Everton 0-1 Watford

Hakkin mallakar hoto Getty

03:21 Sakamakon wasu wasannin Premier

 • Everton FC 0 : 1 Watford
 • Leicester City 2 : 0 Sunderland

03:18 Juventus ta lashe Supercoppa Italiana 2015, bayan da ta doke SS Lazio da ci 2-0

Hakkin mallakar hoto Reuters

03:15 Wasannin Championship makon farko

 • Brentford 0 : 0 Ipswich Town FC
 • Bolton Wanderers 0 : 0 Derby County
 • Birmingham City FC 0 : 0 Reading FC
 • Charlton Athletic FC 0 : 0 Queens Park Rangers
 • Hull City 0 : 0 Huddersfield Town
 • Sheffield Wednesday FC 0 : 0 Bristol City FC
 • Rotherham United 0 : 1 Milton Keynes Dons FC
 • Blackburn Rovers FC 0 : 0 Wolverhampton Wanderers FC

03:00 Wasannin Premier da aka fara yanzunnan

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Bournemouth v Aston Villa
 • Everton v Watford
 • Leicester v Sunderland
 • Norwich v Crystal Palace

02:35 Leicester v Sunderland

Hakkin mallakar hoto PA

'Yan wasan Leicester 11: Schmeichel, De Laet, Huth, Morgan, Schlupp, Albrighton, Drinkwater, King, Mahrez, Okazaki, Vardy.

'Yan wasan Sunderland 11: Pantilimon, Jones, van Aanholt, Kaboul, Coates, Cattermole, Rodwell, Larsson, Johnson, Lens, Defoe

02:33 Championship

Leeds 1-1 Burnley

02:31 Norwich v Crystal Palace

Hakkin mallakar hoto Reuters

'Yan wasan Norwich 11: Ruddy; Whittaker, Martin (c), Bassong, Brady; Howson, Dorrans, Tettey, Johnson; Hoolahan; Grabban.

'Yan wasan Crystal Palace11: McCarthy; Ward, Dann, Delaney; Souare; McArthur, Cabaye; Zaha, Mutch, Puncheon; Murray

02:26 Everton vs Watford

'Yan wasan Everton 11: Howard, Galloway, Jagielka (c), Stones, Coleman, Barry, McCarthy, Cleverley, Barkley, Mirallas, Lukaku.

'Yan wasan Watford 11: Nyom, Cathcart, Prödl, Holebas; Capoue, Behrami; Anya, Jurado, Layun; Deeney.

02:17 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Mujahiddeen Muhammad Mun gode da irin wannan gudun mawar da kuke a kan masu sauraron ku.

Moh'd Maikaset Cross Kauwa Mu magoya bayan Manchester muna kyautata zaton samun nasara a wannan karawa da yardan Allah zamu doke Tottenham da ci Uku da daya 3-1. Up United.

Hamza Musa Dawakin Basa Mun shirya tsaf domin lashe kofin premire gasar kaka ta bana up united

02:07 An kammala wasa Cardiff City 1 : 1 Fulham FC

02:05 Shin wadanne 'yan wasa Crystal Palace ta sayo a bana ne?

Hakkin mallakar hoto Getty
 1. Yohan Cabaye (Paris Saint Germain)
 2. Patrick Bamford (Chelsea) Aro
 3. Connor Wickham (Sunderland)
 4. Bakary Sako (Wolverhampton Wanderers)

02:00 An jima a gasar Premier Norwich City vs Crystal Palace, a filin wasa na Carrow Road

01: 56 Wasannin Scotland Premier League gasar mako na 2 da karfe 3:00 agogon Nigeria da Niger

 • Dundee F C vs Hearts
 • Motherwell FC vs Dundee United FC Week: 2
 • Ross County vs Hamilton Week: 2
 • St. Johnstone vs Inverness C.T.F.C

01: 54 Za a buga wasannin Swedish League Allsvenskan gasar mako na 19 da karfe 03:00 agogon Nigeria da Niger

 • Hacken vs Gefle Week: 19
 • Falkenberg vs Helsingborgs IF

01:50 Cardiff ta farke kwallo ta hannun Craig Noone Cardiff City 1 : 1 Fulham FC a gasar Championship

01: 26 Sakamakwon wasannin English League Div. 1 wato Championship wasannin farko har yanzu suna fafatawa

 • Cardiff City 0 : 1 Fulham FC
 • Leeds United FC 0 : 0 Burnley FC

01:25 Za a buga Turkey Super Cup 2015 da karfe 06:45 agogon Nigeria da Nigeria tsakanin Galatasaray Spor Kulübü vs Bursaspor

Hakkin mallakar hoto Getty

01:18 A kasar Italiya ana buga Supercoppa Italiana 2015 tsakanin Juventus FC 0 : 0 SS Lazio minti na 13

Hakkin mallakar hoto Getty

01:10 Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook kan karawa tsakanin Man United da Tottenham

Bilya Dandinshe Kano dadi na da gobe saurin zuwa, Man united allah ya baku rashin nasara

Yusuf Mega Mai-Gombawa Kowa ya iya allonsa ya wanke muna fatan Allah ya bai wa mai rabo sa'a tsakanin Man United da Tottenham. Up ARSENAL

Shu'aibu Idris Kofar-fada Bulangu Muna fatan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta yi wuju-wuju da Manchester United da ci 2-0. Up Arsenal

01:06 Kwallo a raga Man United 1-Tottenham 0

01:01 Sama da mintuna 15 Man Utd 0-0 Tottenham

Hakkin mallakar hoto Getty

01:00 Mai tsaron ragar Manchester United baya buga karawa tsakanin United da Tottenham, sakamakon batun komawarsa Real Madrid da ake yi, wanda Van Gaal ya bar golan domin ya samu nutsuwa.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:55 Har yanzu Man Utd 0-0 Tottenham

12:50 Esteban Cambiasso ya koma Olympiakos daga Leicester City, Tsohon dan kwallon Real Real Madrid mai shekaru 34 ya ki ya sabunta kwantiragi a Leicester.

Hakkin mallakar hoto Getty

12:25 Ga 'yan wasan da za su kara tsakanin Manchester United da Tottenham

Manchester United

20 Romero 36 Darmian 12 Smalling 17 Blind 23 Shaw 28 Schneiderlin 16 Carrick 08 Mata 07 Depay 18 Young 10 Rooney

Masu jiran karta kwana

14 Hernández 21 Herrera 25 A Valencia 31 Schweinsteiger 33 McNair 44 Pereira 50 Johnstone

Tottenham Hotspur

13 Vorm 02 Walker 04 Alderweireld 05 Vertonghen 33 Davies 15 Dier 06 Bentaleb 19 Dembélé 23 Eriksen 22 Chadli 10 Kane

Masu jiran karta kwana

01 Lloris 08 Mason 11 Lamela 16 Trippier 20 Alli 27 Wimmer 28 Carroll

Alkalin wasa: Jonathan Moss

12:21 Shin wadanne 'yan wasa Tottenham da sayo kawo yanzu?

 1. Kevin Wimmer (Cologne)
 2. Kieran Trippier (Burnley)
 3. Toby Alderweireld (Atletico Madrid)

12:18 Shin wadanne 'yan wasa United ta sayo zuwa yanzu ne?

Hakkin mallakar hoto Getty
 1. Memphis Depay (PSV Eindhoven)
 2. Matteo Darmian (Torino)
 3. Bastian Schweinsteiger (Bayern Munich)
 4. Morgan Schneiderlin (Southampton)
 5. Sergio Romero (Sampdoria)

12:15 A shirin Sharhi da bayanan gasar cin kofin Premier za mu kawo muku karawa tsakanin Manchester United da Tottenham a BBC Hausa kai tsaye da karfe 12:30 tare da Aliyu Abdullahi Tanko da kuma Nasir Mika'il da Mohammed Abdu TW

12:12 Za a buga wasannin cin kofin zakarun Afirka Caf Champion League

Hakkin mallakar hoto no credit

TP Mazembe - Congo vs Smouha - Masar

Caf Confederation Cup

Orlando Pirates - South Africa vs CS Sfaxien - Tunisia

E.S. Sahel - Tunisia vs Al Ahly - Egypt

12:00 Wasannin Premier da za a fara karawa Asabar 8 ga watan Agusta

 • Man Utd v Tottenham
 • Bournemouth v Aston Villa
 • Everton v Watford
 • Leicester v Sunderland
 • Norwich v Crystal Palace
 • Chelsea v Swansea