Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a Asabar musamman irin wainar da aketoyawa a nahiyar Turai dama duniya.

07:00 Nan muka kawo karshen shirin tare da fatan za ku tara a mako mai zuwa.

06:59 Manchester City vs Chelsea. Shin ko kunsan?

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Wannan shi ne karawa na 151 da za su yi a tsakaninsu a haduwa jumula, Man City ta samu nasara a wasanni 50, Chelsea 61, suka buga Canjaras a karawa 39.
 • A wasanni 27 da Chelsea ta buda ranar Lahadi ba a taba doke ta ba tun 2013, lokacin da ta yi rashin nasara a hannun City.
 • A wasanni 7 baya da Chelsea ta buga a Ettihad ta samu nasara a karawa daya, canjaras daya aka doke ta a wasanni biyar.
 • Amma a wasanni hudu baya a gasar Premier tsakanin kungiyoyin biyu Chelsea ta buga canjaras da City wasa biyu aka doke ta fafatawa a biyu.

06:46 Za a ci gaba da wasannin Premier ranar Lahadi 16 ga watan Agusta, lokutan wasannin dai-dai da agogon Nigeria da Niger.

Hakkin mallakar hoto stufoster
 • 02:30 Crystal Palace FC vs Arsenal FC
 • 04:00 Manchester City vs Chelsea FC

06:42 Wasannin Premier Nigeria gasar makwo na 23, Lahadai 16 ga watan Agusta, karfe hudu agogon Nigeria da Niger za a buga wasannin

 • Lobi Stars - Taraba FC
 • Nasarawa United FC - Heartland FC
 • Akwa United - Sharks FC
 • Enugu Rangers - Ifeanyi Uba
 • Sunshine Stars - Giwa FC
 • Warri Wolves - Dolphins FC
 • Kwara United - Wikki Tourists
 • Kano Pillars - Shooting Stars FC

06:40 Za a ci gaba da gasar Holland Eredivisie League, wasannin makwo na biyu Lahadi 16 ga watan Agusta, lokutan wasannin dai-dai da agogon Nigeria da Niger.

 • 11:30 PSV Eindhoven vs FC Groningen
 • 01:30 SC Cambuur vs Feyenoord Rotterdam
 • 01:30 FC Utrecht vs SC Heerenveen
 • 03:45 Heracles Almelo vs NEC Nijmegen

07:38 Za a ci gaba da gasar French League 1st Div, wasannin makwo na biyu Lahadi 16 ga watan Agusta, lokutan wasannin dai-dai da agogon Nigeria da Niger.

 • 01:00 Stade de Reims vs Olympique de Marseille
 • 04:00 Lorient vs Bastia
 • 08:00 Paris Saint-Germain vs GFCO Ajaccio

06:35 Za a ci gaba da German Bundesliga 1st Div. Lahadi 16 ga watan Agusta, lokacin wasannin dai-dai da agogon Nigeria da Niger.

 • 02:30 VfL Wolfsburg vs Eintracht Frankfurt
 • 04:30 VfB Stuttgart vs- FC Koln

06:32 Swansea ta hada makinta uku a gida, bayan da ta doke Newcastle United da ci 2-0 a gasar Premier wasan mako na biyu da suka kara ranar Asabar. http://bbc.in/1gK8FTB

Hakkin mallakar hoto Reuters

06:28 Bayelsa United ta buga kunnen doki da Enyimba a gasar Premier wasan mako na 23 da suka yi ranar Asabar. http://bbc.in/1hdT6of

06:02 Sakamakon wasannin Scotland Premier League makwo na hudu Asabar 15 ga watan Agusta 2015.

 • Motherwell FC 1 : 2 Aberdeen
 • Ross County 1 : 2 Hearts
 • Partick Thistle 2 : 2 Kilmarnock
 • Celtic 4 : 2 Inverness C.T.F.C
 • Dundee F C 2 : 1 St. Johnstone
 • Hamilton 4 : 0 Dundee United FC

05:57 Wasannin gasar Belgium Jupiler League makwo na hudu Asabar 15 ga watan Agusta 2015.

 • Mouscron Peruwelz 0 : 1 Standard de Liege
 • Waasland-Beveren vs SV Zulte Waregem
 • KSC Lokeren vs KV Mechelen
 • KRC Genk vs KVC Westerlo

05:54 Wasannin gasar Holand makwo na biyu Asabar 15 ga watan Agusta

 • De Graafschap 0 : 0 PEC Zwolle
 • Ajax Amsterdam vs Willem II Tilburg
 • FC Twente Enschede vs ADO Den Haag
 • SBV Excelsior vs AZ Alkmaar

05:33 Kungiyar Tottenham ta sayo dan kwallon Kamaru, Clinton N'Jie daga kulob din Lyon na Faransa http://bbc.in/1hdLstQ

Hakkin mallakar hoto AFP

05:12 Sakamakon wasannin Championship Asabar 15 ga watan Agusta

Hakkin mallakar hoto empics
 • Burnley FC 2 : 2 Birmingham City FC
 • Derby County FC 1 : 1 Charlton Athletic FC
 • Huddersfield Town 1 : 1 Blackburn Rovers FC
 • Middlesbrough 3 : 0 Bolton Wanderers
 • Nottingham Forest FC 2 : 1 Rotherham United
 • Ipswich Town FC 2 : 1 Sheffield Wednesday FC
 • Fulham FC 1 : 2 Brighton & Hove Albion
 • Milton Keynes Dons FC 0 : 1 Preston North End
 • Bristol City FC 2 : 4 Brentford

05:03 Sakamakon wasannin Premier makwo na biyu da aka kammala Asabar 15 ga watan Agusta.

Southampton FC 0 : 3 Everton FC Tottenham Hotspur 2 : 2 Stoke City FC Swansea City 2 : 0 Newcastle United FC Watford 0 : 0 West Bromwich Albion FC West Ham United 1 : 2 Leicester City Sunderland 1 : 3 Norwich City

05:00 Daf ake da dawo wa wasa a gasar Premier Nigera

 • Bayelsa Utd 0-1 Enyimba
 • Abia Warriors 0 vs El-Kanemi Warriors 0

04:47 Andy Murray ya kai wasan daf da na karshe a gasar kwallon tennis ta Rogers Cup a Montreal, bayan da ya doke mai rike da kofin Jo-Wilfried Tsonga, Murray zai kara ne da Kei Nishikori wanda ya samu nasara a kan Rafael Nadal da ci 6-2 da kuma 6-4.

Hakkin mallakar hoto Getty

04:42 Sakamakon gasar Bundesliga wasan makwon farko da aka fara Asabar 15 Agusta.

Hakkin mallakar hoto Getty

SV Werder Bremen 0 : 3 Schalke 04 Darmstadt 2 : 2 Hannover 96 Bayer 04 Leverkusen 2 : 1 TSG Hoffenheim FSV Mainz 05 0 : 1 FC Ingolstadt 04 FC Augsburg 0 : 1 Hertha Berlin

04:39 Sakamakon wasannin Premier da ake yi

 • Watford 0 : 0 West Bromwich Albion FC
 • Swansea City 2 : 0 Newcastle United FC
 • West Ham United 1 : 2 Leicester City
 • Tottenham Hotspur 2 : 1 Stoke City FC
 • Sunderland 0 : 3 Norwich City

04:33 Matt Jones ne ke jagaba a kwallon Golf ta US PGA Championship, bayan kammala zagaye na biyu ranar Asabar a Whistling Straits.

Hakkin mallakar hoto Getty

Ga jerin wadanda suke kan gaba a gasar

11 M Jones (Aus); -9 J Day (Aus); -8 J Rose (Eng); -7 D Lingmerth (Swe), T Finau (US), A Lahiri (Ind); Selected others: -6 J Spieth (US); -5 D Johnson (US); -4 P Casey (Eng) -2 R McIlroy (NI)

04:25 Za a buga wasan daf da na kusa da karshe a gasar kalubalen Nigeria da ake kira Federatin Cup a filin wasa na Karkanda na Katsina da Moshood Abiola na Abeokuta a ranar Laraba 19 ga watan Agusta.

Wasannin Maza:

Lobi Stars Vs Enugu Rangers

Nasarawa United Vs Akwa United

Wasannin Mata:

Confluence Queens Vs Bayelsa Queens

Nasarawa Amazons Vs Sunshine Queens

04:18 Wasannin French League mako na biyu Asabar 15 Agusta

 • Saint Etienne 0 : 0 FC Girondins de Bordeaux
 • Guingamp vs Olympique Lyonnais
 • ES Troyes AC vs OGC Nice
 • Caen vs Toulouse FC
 • Stade Rennes vs Montpellier HSC
 • Angers vs Nantes

04:10 Swansea 2 vs Newcastle United 0, kuma Ayew ne ya ci ta biyun.

Hakkin mallakar hoto Getty

04:09 Muhawarar da kuke yi a BBC Hausa Facebook

Babangida Aliyu Hmn! Ai ko ba a gwada ba mai takalmi shi ya san lambar daidai da kafarsa, ina da tabbacin cewa Newcastle ita za ta lallashi swansea a gasar ta yau. Up newcastle!

Alh Mohammed Alajijo Gombi To wasa tsakanin Swansea da Newcastle sai dai mu ce Allah ya bai wa mai rabo sa'a, domin duk 'yan uwan juna ne up City.

Babagana Ali Nguru Kai wasan bana da alama mu 'yan Man united, yana mana dadi, Allah ya sa mu wuce da haka up Man United.

03:47 Bayelsa United vs Enyimba

Bayelsa United: Gambo Gideon 2, Tswanya Samuel 6, Oladimeji Hazzan 15, Gabriel Adeboye 5, Dengo Ebinipere 13, Salomon Junior 28, Eric Frimpong 17, Chinedu John Paul 7, Raphael Onwrebe 11, Sanni Mohammed 10, Benard Ovoke 16.

Enyimba: Femi Thomas 21, Markson Ojobo 17, Idris Aloma 27, Aliyu Razak 19, Emma Anyanwu 14, Chinedu Udoji 26, Mfon Udoh 30, George Ifeanyi 24, Musa Najare 33, Sikiru Kamal 3, Andrew Abalogu 11.

03:40 Sakamakon wasu wasannin Premier

 • West Ham 0-2 Leicester
 • Sunderland 0-2 Norwich

03:35 Sakamakon gasar Scotland Premier League mako na hudu

 • Partick Thistle 1 : 0 Kilmarnock
 • Hamilton 1 : 0 Dundee United FC
 • Dundee F C 1 : 0 St. Johnstone
 • Ross County 0 : 2 Hearts
 • Motherwell FC 1 : 1 Aberdeen
 • Celtic 2 : 0 Inverness C.T.F.C

03:32 Sunderland 0-1 Norwich kuma Russell Martin ne ya zura kwallo a raga.

03:30 West Ham 0-1 Leicester Shinji Okazaki ya ci kwallon.

03:27 Tottenham 1 vs Stoke City 0

Hakkin mallakar hoto Getty

03:20 Sakamakon wasannin Bundesliga da aka fara Asabar 15 Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Darmstadt 1 : 0 Hannover 96
 • SV Werder Bremen 0 : 1 Schalke 04
 • FC Augsburg 0 : 0 Hertha Berlin
 • Bayer 04 Leverkusen 1 : 1 TSG Hoffenheim
 • FSV Mainz 05 0 : 0 FC Ingolstadt 04

03:12 Abia Warriors vs El-Kanemi Warriors

Nelson Otamere ne zai alkalanci karawa tsakanin Abia Warriors da El-Kanemi, kuma Osumah A. Levis da Lawrence Igbinovia su taimaka masa sai kuma Chukwuemeka Iheanacho mai jiran kar ta kwana.

03:10 Swansea 1 vs Newcastle 0 Gomis ne ya ci kwallon

03:07 Bayelsa United vs Enyimba

Wale Akinsanya ne zai alkalanci wasa tsakanin Bayelsa United da Enyimba, yayin da Ige Alex da Oladoja Muyiwa sai Peter Efosa alkali na hudu.

03:03 Watford vs West Brom

Watford: 01 Gomes 02 Nyom 05 Prödl 15 Cathcart 21 Anya 29 Capoue 08 Behrami 19 Layun 07 Jurado 24 Ighalo 09 Deeney

West Bromwich Albion: 13 Myhill 25 Dawson 23 McAuley 03 Olsson 11 Brunt 07 Morrison 24 Fletcher 05 Yacob 08 Gardner 17 Lambert 18 Berahino

03:00 Tottenham vs Stoke

Tottenham: 01 Lloris 02 Walker 04 Alderweireld 05 Vertonghen 33 Davies 15 Dier 08 Mason 19 Dembélé 23 Eriksen 22 Chadli 10 Kane

Stoke City: 01 Butland 08 Johnson 20 Cameron 05 Muniesa 03 Pieters 15 Van Ginkel 06 Whelan 10 Arnautovic 19 Walters 14 Afellay 18 Diouf

Hakkin mallakar hoto Getty

02:55 Swansea City vs Newcastle United

Swansea: 01 Fabianski 26 Naughton 33 Fernandez 06 Williams 03 Taylor 24 Cork 08 Shelvey 10 A.Ayew 23 Sigurdsson 20 Montero 18 Gomis

Newcastle United: 01 Krul 22 Janmaat 18 Mbemba 02 Coloccini 19 Haidara 08 Anita 04 Colback 07 Sissoko 05 Wijnaldum 14 Obertan 09 Cissé

Alkalin wasa Mike Jones

Hakkin mallakar hoto Getty

02:53 Sunderland vs Norwich

Ga 'yan wasan da za su buga wa Sunderland: 01 Pantilimon 02 Jones 15 Kaboul 22 Coates 03 van Aanholt 07 Larsson 21 M'Vila 06 Cattermole 17 Lens 26 Fletcher 18 Defoe

Ga 'yan wasan da za su buga wa Norwich: 01 Ruddy 02 Whittaker 05 Martin 06 Bassong 12 Brady 27 Tettey 08 Howson 18 Dorrans 14 Hoolahan 22 Redmond 10 Jerome

Alakin wasa Kevin Friend

Hakkin mallakar hoto Getty

02:42 Southampton 0 vs Everton 3 an kuma tashi daga wasan.

02:29 Southampton 0 vs Everton 3

02:10 Muhawarar da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

 1. Yakubu Saleh Tsohuwar-Kasuwa Damaturu Ina hasashen Swanse City za ta lallasa Newcastle United da ci biyu da nema, ganin yanda Swanse suka kai ruwa rana da chelsea a gasar ta primiyan satin da ya wuce.
 2. Yusuf Mega Mai-Gombawa Toh! Mu dai fatan mu Allah ya bai wa mai rabo sa'a. Domin ba'a san ma ci tuwo ba, sai miya ta kare. Up ARSENAL
 3. Abdulwahab Yahaya Ina kauta ta zaton Swansea za ta lallasa Newcastle United da ci 3 da daya.

01:58 Tottenham vs Stoke

Xherdan Shaqiri sabon dan kwallon da Stoke ta sayo daga gasar Serie A, kuma mafi tsada a tarihin kulob din, ba zai buga mata gasar Premier da za ta kara da Tottenham, sakamakon jan kati da ya karba a Inter Milan.

Hakkin mallakar hoto Getty

01:52 Shin wadanne 'yan wasa Borussia Dortmund ta dauko a bana ne domin tunkarar kakar wasan 2015-16?

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Gonzalo Castro (daga Bayer 04 Leverkusen)
 • Julian Weigl (daga TSV 1860 München)
 • Roman Bürki (daga SC Freiburg)

01:50 Shin wadanne 'yan wasa Bayern Munich ta dauko a bana ne domin tunkarar kakar wasan 2015-16?

Hakkin mallakar hoto AFP
 • Douglas Costa (daga FC Shakhtar Donetsk
 • Jan Kirchhoff (aro da ya yi wasa a FC Schalke 04)
 • Arturo Vidal daga Juventus FC)
 • Sven Ulreich (daga VfB Stuttgart)
 • Joshua Kimmich VfB Stuttgart)
 • Pierre-Emile Højbjerg (aro da ya yi wasa FC Augsburg)
 • Julian Green (aro da ya yi wasa Hamburger SV)

01:37 Dan kwallon Arsenal ya cika shekaru 22 da haihuwa ranar Asabar 15 ga watan Agusta, ya kuma koma Arsenal da taka leda a shekarar 2011 daga Southampton, zuwa yanzu ya yi wasanni 79 da Arsenal ya ci kwallaye 6.

01:35 Southampton 0 vs Everton 2 an kuma je hutu

01:33 Alkalan wasan da za su alkalanci karawa tsakanin Bayelsa United da Enyimba ne suke duba yanayin filin wasa na Oghara da ke Nigera, a wasan da za a buga Asabar 15 watan Agusta.

Hakkin mallakar hoto twitter LMCNPFL

01:24 A shirin Sharhi da bayanai a gasar Premier wannan makwon Asabar 15 Agusta, za mu kawo muku karawa tsakanin Swansea da Newcastle United. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 2:30 agogon Nigeria da Niger. Kuna da damar tafka muhawara ko bayar da gudunmawa ko hasashe a BBC Hausa Facebook.

Hakkin mallakar hoto Getty

01:18 Wasannin mako na 2 a gasar Championship

 • Burnley 0 - 1 Birmingham
 • Bristol City v Brentford
 • Derby v Charlton
 • Fulham v Brighton
 • Huddersfield v Blackburn
 • Ipswich v Sheff Wed
 • Middlesbrough v Bolton
 • MK Dons v Preston
 • Nottm Forest v Rotherham
 • QPR v Cardiff

01:13 Za a fara gasar Bundesliga kakar wasan 2015-16 Asabar 15 Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty
 • Bayer 04 Leverkusen vs TSG Hoffenheim
 • FC Augsburg vs Hertha Berlin
 • SV Werder Bremen vs Schalke
 • FSV Mainz 05 vs FC Ingolstadt
 • Darmstadt vs Hannover 96
 • BV Borussia Dortmund vs Borussia Monchengladbach

01:10 Daga Jaridu: Telegraph ta ce Tottenham na son daukar dan wasan West Bromwich Albion Saido Berahino. Jaridar ta kara da cewar Tottenham din na son sayo dan kwallon kan kudi £15m, bayan da ta sayar da Roberto Soldado ga Villareal.

Hakkin mallakar hoto PA

01:07 Southampton 0 vs Everton 1 Lukaku ne ya ci kwallon

01:02 Za a buga wasanni biyu a gasar Premier Nigeria mako na 23 Asabar 15 Agusta

Hakkin mallakar hoto twitter LMCNPFL
 • Bayelsa Utd vs Enyimba
 • Abia Warriors vs El-Kanem

12:44 Southampton vs Everton

Ga 'yan wasan da za su buga wa Southampton: 22 Stekelenburg 02 Soares 03 Yoshida 06 Fonte 33 Targett 08 Davis 12 Wanyama 11 Tadic 07 Long 10 Mané 19 Pellè

Masu jiran kar ta kwana: 09 Rodriguez 14 Romeu 15 Martina 16 Ward-Prowse 18 Reed 20 Juanmi 25 Gazzaniga

Ga 'yan wasan da za su buga wa Everton : 24 Howard 23 Coleman 05 Stones 06 Jagielka 32 Galloway 16 McCarthy 18 Barry 09 Koné 20 Barkley 15 Cleverley 10 Lukaku

Masu jiran kar ta kwana: 01 Robles 11 Mirallas 14 Naismith 17 Besic 19 Deulofeu 21 Osman 27 Browning

Alkalin wasa: Michael Oliver

12:38 Ranar Juma'a 14 ga watan Agusta Aston Villa ta kara da Manchester United a Villa Park, kuma United ce ta samu nasara da ci daya mai ban haushi, hakan ya sa Manchester United tana mataki na daya a kan teburi da maki 6 a wasanni biyu da ta yi.

12:35 Za'a ci gaba da gasar Premier wasannin mako na biyu Asabar 15 ga watan Agusta

Hakkin mallakar hoto Getty

Southampton FC vs Everton FC Week: 2

Swansea City vs Newcastle United

Watford vs West Bromwich Albion

Tottenham Hotspur vs Stoke City

Sunderland vs Norwich City

West Ham United vs Leicester City