'Yan wasan tawagar ta Ghana su 24

Avram Grant Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Kocin Ghana Avram Grant ya gayyaci 'yan wasa 24

'Yan wasan tawagar ta Ghana su 24 wadanda za su buga wasan kasar na neman gurbi a Gasar cin Kofin Kwallon Kafar Afirka ta 2017 su ne:

Masu Tsaron Gida: Razak Braimah (Cordoba, Spaniya), Fatau Dauda (AshGold), Richard Ofori (Wa All Stars)

Masu Tsaron Baya: Harrison Afful (Columbus Crew, Amurka), John Boye (Sivasspor, Turkiya), Jonathan Mensah (Evian, Faransa), Jeffery Schlupp (Leicester City, Ingila), Baba Rahman (Chelsea, Ingila), Gyimah Edwin (Orlando Pirates, Afirka ta Kudu), Daniel Amartey, (FC Copenhagen, Denmark)

'Yan Wasan Tsakiya: Rabiu Mohammed (Krasnodar, Rasha), Emmanuel Agyemang-Badu (Udinese, Italiya), Afriyie Acquah (Torino, Italiya), Solomon Asante (T.P. Mazembe, Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo), Christian Atsu (Bournemouth, Ingila), Andre Ayew (Swansea City, Ingila) Mubarak Wakaso (Rubin Kazan, Rasha), Bernard Mensah (Getafe, Spaniya), Godfred Donsah (Bologna, Italiya)

'Yan Wasan Gaba: Asamoah Gyan (SIPG Shanghai, Sin), Jordan Ayew (Aston Villa, Ingila), Ebenezer Assifuah (Sion, Switzerland), David Accam (Chicago Fire, Amurka), Richmond Boakye Yiadom(Atalanta, Italy).