Kai Tsaye: Bayanai kan wasanni

Latsa nan domin sabunta shafin

Barkanmu da ziyarta shafin BBC Hausa kai tsaye a kan wasanni. Za mu kawo muku labarai kan wasanni da ke faruwa a ranar Asabar musamman irin wainar da ake toyawa a nahiyar Turai dama duniya.

08:25 Wannan dambe ne tsakanin Ashiru Horo daga Arewa da Shagon Mada daga Kudu da suka dambata a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja Nigeria, kuma a wannan takawar babu kisa a wasan

Hakkin mallakar hoto twitter LMCNPFL

08:18 Nigerian Premier League wasannin mako na 30 Lahadi 20 Satumba

 • Giwa FC - Sharks FC
 • Dolphins FC Dolphins FC - Taraba FC
 • El-Kanemi Warriors - Enyimba Aba
 • Wikki Tourists - Bayelsa United
 • Heartland FC - Lobi Stars
 • Shooting Stars FC - Akwa United
 • Nasarawa United FC - Enugu Rangers
 • Abia Warriors FC - Warri Wolves
 • Ifeanyi Uba - Kano Pillars
Hakkin mallakar hoto Getty

08:12 Jamus Bundesliga Wasannin mako na 5 Lahadi 20 Satumba

 • 02:30 VfB Stuttgart vs Schalke 04
 • 04:30 BV Borussia Dortmund vs Bayer 04 Leverkusen
 • 04:30 FC Augsburg vs Hannover 96

French League wasannin mako na 6 Lahadi 20 Satumba

 • 01:00 FC Girondins de Bordeaux vs Toulouse FC
 • 04:00 AS Monaco FC vs Lorient
 • 15:00 Saint Etienne vs Nantes
 • 19:00 Olympique de Marseille vs Olympique Lyonnais

Holland Eredivisie League wasannin mako na 6 Lahadi 20 Satumba

 • 11:30 Roda JC Kerkrade vs Feyenoord Rotterdam
 • 01:30 SBV Excelsior vs Ajax Amsterdam
 • 03:45 Vitesse Arnhem vs De Graafschap
 • 03:45 FC Groningen vs AZ Alkmaar

08:05 talian Serie A wasannin mako na 4 Lahadi 20 Satumba

 • 11:30 AC Chievo Verona vs Internazionale
 • 02:00 Atalanta vs Hellas Verona FC
 • 02:00 Bologna FC vs Frosinone Calcio
 • 02:00 Torino FC vs UC Sampdoria
 • 02:00 Genoa CFC vs Juventus FC
 • 02:00 AS Roma vs US Sassuolo Calcio
 • 05:00 Carpi vs ACF Fiorentina
 • 07:45 SSC Napoli vs SS Lazio

08:02 Spanish League wasannin mako na 4 Lahadi 20 Satumba

 • 11:00 Sevilla FC vs Celta de Vigo
 • 03:00 Deportivo La Coruna vs Sporting Gijon
 • 05:15 Villarreal CF vs Athletic de Bilbao
 • 07:30 Las Palmas vs Rayo Vallecano
 • 07:30 FC Barcelona vs Levante
Hakkin mallakar hoto Getty

08:00 Wasannin Premier gasar mako na 6 Lahadi 20 Satumba

 • 01:30 Tottenham Hotspur vs Crystal Palace FC
 • 04:00 Southampton FC vs Manchester United
 • 04:00 Liverpool vs Norwich City

07:55 Manchester City ta kwashi kwallaye 2-1 a hannun West Ham a gasar Premier wasan mako na 6 da suka kara a Ettihad a ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Getty

05:12 Za'a buga wasa tsakanin Manchester City da West Ham

'Yan wasan Manchester City: 01 Hart 03 Sagna 30 Otamendi 20 Mangala 11 Kolarov 42 Y Touré 25 Fernandinho 17 De Bruyne 21 Silva 07 Sterling 10 Agüero

Masu jiran karta kwana: 06 Fernando 13 Caballero 14 Bony 15 Jesús Navas 26 Demichelis 50 Maffeo 72 Iheanacho

'Yan wasan West Ham United: 13 Adrián 12 Jenkinson 05 Tomkins 02 Reid 03 Cresswell 16 Noble 14 Obiang 28 Lanzini 27 Payet 20 Moses 15 Sakho

Masu jiran karta kwana: 01 Randolph 09 Carroll 10 Zárate 19 Collins 26 Jelavic 30 Antonio 35 Oxford

Alkalin wasa: Robert Madley

05:10 Sakamakon English League Div. 1 wasannin mako na 8

 • Nottingham Forest FC 1 : 2 Middlesbrough
 • Blackburn Rovers FC 3 : 0 Charlton Athletic FC
 • Rotherham United 2 : 1 Cardiff City
 • Wolverhampton Wanderers FC 0 : 0 Brighton & Hove Albion
 • Milton Keynes Dons FC 1 : 2 Leeds United FC
 • Bristol City FC 0 : 2 Reading FC
 • Brentford 2 : 1 Preston North End
 • Hull City 1 : 1 Queens Park Rangers
 • Sheffield Wednesday FC 3 : 2 Fulham FC
 • Huddersfield Town 4 : 1 Bolton Wanderers

05:08 Sakamakon wasannin Jamus Bundesliga mako na 5

 • FC Koln 1 : 0 Borussia Monchengladbach
 • Hamburger SV 0 : 0 Eintracht Frankfurt
 • Darmstadt 0 : 3 Bayern Munich
 • Werder Bremen 0 : 1 FC Ingolstadt 04
 • Wolfsburg 2 : 0 Hertha Berlin
Hakkin mallakar hoto Getty

05:05 Real Madrid ta samu nasara a kan Granada da ci daya mai ban haushi a gasar La Liga wasan mako na hudu da suka yi a ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

05:03 Sakamakon wasannin Premier mako na 6

 • Chelsea 2 - 0 Arsenal
 • Aston Villa 0 - 1 West Brom
 • Bournemouth 2 - 0 Sunderland
 • Newcastle 1 - 2 Watford
 • Stoke 2 - 2 Leicester
 • Swansea 0 - 0 Everton
Hakkin mallakar hoto PA

04:33 Dan kwallon Liverpool, Jordan Henderson, zai yi jinya makwonni bakwai bayan da ya karye a kafarsa ta hagu. Latsa nan domin karanta labarin.

04:13 Kungiyar masu goyon bayan Manchester United ta ce matakin bai wa iyalan Glazer fan miliyan 16 a kowacce shekara bai dace ba. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

Hakkin mallakar hoto Getty Images

04:02 Kociyan Chelsea Jose Mourinho ya musanta rade-radin da ake yi cewa ba ya jituwa da 'yan wasan kulob din, kwana guda kafin su fafata da Arsenal a Gasar Premier ta Ingila. Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

04:00 An je hutun rabin lokaci a wasannin Premier

 • Aston Villa 0 : 1 West Bromwich Albion
 • Stoke City FC 2 : 0 Leicester City
 • Newcastle United FC 0 : 2 Watford
 • Bournemouth FC 2 : 0 Sunderland
 • Swansea City 0 : 0 Everton FC
Hakkin mallakar hoto Reuters

03:33 Chelsea ta samu nasara a kan Arsenal da ci 2-0 a gasar Premier wasan mako na shida da suka kara a Stamford Bridge ranar Asabar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

0308 Tsohon kyaftin din Nigeria, Daniel Amokachi ya raba-gari da kungiyar FC Ifeanyi Ubah a matsayin kocin tawagar bayan shafe makonni biyar a kungiyar. Latsa nan domin cigaba da karanta labarin.

03:05 Chelsea 2 vs Arsenal 1

Hakkin mallakar hoto PA

02:35 Hukumar wasannin tsalle-tsalle da guje-guje ta Burtaniya ta wanke kociyan Mo Farah da soso da sabulu kan zargin aikata ba dai-dai ba wajen ta'ammali da kwayoyi masu kara kuzari.

An zargi Alberto Salazar da bai wa 'yan wasa shawara da yin amfani da kwayoyi masu kara kuzari a lokacin da yake horas da su wasanni.

Hakkin mallakar hoto AP

02:27 Mai kula da wasan damben boksin din Anthony Joshua ya ce dan wasan zai iya kalubalantar kambun duniya a shekara mai zuwa.

Joshua mai shekaru 25 dan Burtaniya ya yi nasara a wasanni 14 a jere, kuma a ranar Asabar ya lashe kambun Commonwealth, bayan da ya dambace Cornish a dakika 97. kuma bai taba kai wa tumi uku bai buge dan wasa ba tun lokacin da ya zama kwararren dan damben boksin a bayan da da ya dauki zinare a wasannin olympic a 2012 a Landan.

Eddie Hearn ya ce karfin Joshua ya kai da zai iya tunkarar duk wani wasa ko dan dambe a duniya.

Hakkin mallakar hoto Reuters

02:12 Matukin motar Ferrari Sebastian Vettel ne ya yi na daya a atsayen tunkarar tseren motoci ta Singapore Grand Prix.

Shi ma matukin motar Ferrari Kimi Raikkonen shi ne ya yi na biyu, sai matuka motar Red Bull Daniil Kvyat da kuma Daniel Ricciardo suka yi na uku da na hudu a tseren, yayin da Lewis Hamilton ya kammala a mataki na biyar.

02:02 Scotland Premier League wasannin mako na 8

 • 03:00 Dundee United FC vs Inverness
 • 03:00 Hamilton vs Motherwell FC
 • 03:00 Kilmarnock vs St. Johnstone
 • 03:00 Ross County vs- Partick Thistle

01:12 'Yan 6 farko a kan teburin Premier bayan wasannin mako na 5

'Yan 6 karshe a kan teburin Premier bayan wasannin mako na 5

01:07 English League Div. 1 mako na 8

 • Nottingham Forest FC 1 vs 1 Middlesbrough
 • 03:00 Brentford vs Preston North End
 • 03:00 Bristol City FC vs Reading FC
 • 03:00 Huddersfield Town vs Bolton Wanderers
 • 03:00 Hull City vs Queens Park Rangers
 • 03:00 Milton Keynes Dons FC vs Leeds United FC
 • 03:00 Rotherham United vs Cardiff City
 • 03:00 Sheffield Wednesday FC vs Fulham FC
 • 03:00 Blackburn Rovers FC vs Charlton Athletic FC
 • 03:00 Wolverhampton Wanderers FC vs Brighton & Hove Albion

12:52 Holland Eredivisie wasannin mako na 6

 • 05:30 SC Cambuur vs FC Twente Enschede
 • 05:45 PEC Zwolle vs ADO Den Haag
 • 05:45 Heracles Almelo vs PSV Eindhoven
 • 07:45 Willem II Tilburg vs FC Utrecht

12:50 French League wasannin mako na 6

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 04:30 Stade de Reims vs Paris Saint-Germain
 • 07:00 Angers vs- ES Troyes AC
 • 07:00 Guingamp vs GFC Ajaccio
 • 07:00 Bastia vs OGC Nice
 • 07:00 Caen vs Montpellier HSC

12:45: Ra'ayoyin da kuke tafka wa a BBC Hausa Facebook

Sa'eed Bello Taheer Fulani: Arsenal za ta doke chelsea da ci biyu da daya

Sulaiman Unguwa Uku: Yau za mu ragargaji arsenal da ci 5 da nema up chelsea

Ghazali Sunusi: Up chelsea wasan nan sadaukar wane ga Mikel obi 2 - 0 za a ci Arsenal insha Allah.

01:25 Jamus Bundesliga wasannin mako na 5

Hakkin mallakar hoto Reuters
 • 02:30 VfL Wolfsburg vs Hertha Berlin
 • 02:30 Hamburger SV vs- Eintracht Frankfurt
 • 02:30 SV Werder Bremen vs FC Ingolstadt 04
 • 02:30 FC Koln vs Borussia Monchengladbach
 • 02:30 Darmstadt vs Bayern Munich

12:20 Italian Serie A wasannin mako na 4

 • 05:00 Udinese Calcio vs Empoli
 • 07:45 AC Milan vs Palermo

12:18 Spanish La Liga wasannin mako na 4

Hakkin mallakar hoto AFP
 • 03:00 Real Madrid CF vs Granada CF
 • 05:15 Valencia C.F vs Real Betis
 • 07:30 SD Eibar vs Atletico de Madrid
 • 09:00 Real Sociedad vs- RCD Espanyol

12:12 Chelsea vs Arsenal

'Yan wasan Chelsea: 01 Begovic 02 Ivanovic 24 Cahill 05 Zouma 28 Azpilicueta 04 Fàbregas 21 Matic 17 Pedro 08 Oscar 10 Hazard 19 Diego Costa

Masu jiran karta kwana: 07 Ramires 09 Falcao 12 Mikel 18 Remy 26 Terry 27 Blackman 36 Loftus-Cheek

'Yan wasan Arsenal: 33 Cech 24 Bellerín 05 Gabriel 06 Koscielny 18 Monreal 34 Coquelin 19 Cazorla 16 Ramsey 11 Özil 17 Sánchez 14 Walcott

Masu jiran karta kwana: 02 Debuchy 03 Gibbs 08 Arteta 12 Giroud 13 Ospina 15 Oxlade-Chamberlain 21 Chambers

Alkalin wasa: Mike Dean

Hakkin mallakar hoto PA

12:05 A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier kai tsaye da harshen Hausa. Wannan makon za mu kawo muku gasar mako na 6 ne a karawar da za a yi tsakanin Chelsea da Arsenal tare da gogayen naku Aminu Abdulkadir da Aliyu Abdullahi Tanko da kuma Mam'man Skeeper Tw. Za mu fara gabatar da shirin da karfe 12:30 agogon Nigeria da Niger. Za kuma ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta a BBC Hausa Facebook da kuma gugul filas.

12:00 Za'a ci gaba da wasannin Premier gasar mako na 6

 • 12:45 Chelsea FC vs Arsenal FC
 • 03:00 Swansea City vs Everton FC
 • 03:00 Stoke City FC vs Leicester City
 • 03:00 Bournemouth FC vs Sunderland
 • 03:00 Newcastle United FC vs Watford
 • 03:00 Aston Villa vs West Bromwich Albion FC
 • 05:30 Manchester City vs West Ham United